Posts

Showing posts from June, 2023

Babu Wata Guntuwar Yarinya Dazata Kara Samana Baki Akan Maganar Yin Ciko Dake Muke Aisha Humaira…

Image
Babu Wata Guntuwar Yarinya Dazata Kara Samana Baki Akan Maganar Yin Ciko Dake Muke Aisha Humaira…

Wasu abubuwan da ma’aurata zasu kiyaye a zamantakewar auren su domin biyawa juna ko wace bukata a gado

Image
  Daga cikin matsalolin da ma’aurata ke fuskanta shine Munana zato da ma juna Kudin goro, tabbas akwai qarancin kyautata zato a tsakanin ma’aurata da dama. Gefen maza:- duk abunda matar su tayi dan ta burge su, ko dan qara armashin soyayya da zamantakewar su, sai mijin ya dauka zata cutar dashi, abun anunsa take so kawai, zata mallake shi, zata damfare shi, ko tana neman wani abuU a wajen sa ne. Ko duk abunda tayi bata da hankali ko tunani mai kyau, ko…ko. Gefen Mata :- duk abunda namiji ya yi sai sun dangantashi da cin amana, “namiji ba dan goyo bane” rashin kyautatawa ba’a iyan ma namiji da dai sauransu. Wannan dabľ’a na “wasu” ma’auratan yana da nasaba da yanayin al’ada, inda suka fito, qarancin wayewa, ilimin addini, zamani dana zamantakewa. Wannan ya hana ma’aurata da dama jin dadin juna domin su ba haka suke ba alhali abokan zaman su haka suka dauke su. Matuqar zamu cigaba da munana zato ga juna, bazamu nemi ilimin daya dace wajen sanin juna ba, tabbas zaiyi wuya wasun mu su ji d

Tirkashi! Ashe wannan Dalilin ne Yasaka Abba Gida Gida yake Rusa dukkan Ayyukan da Ganduje yayi

Image
   wannan Dalilin ne Yasaka Abba Gida Gida yake Rusa dukkan Ayyukan da Ganduje yayi. Yanzu-yanzu: Gwamna Ganduje ya yiwa Abba Gida-gida fatan Alheri, amma ya ce za su haɗu a Kotu Haka zalika Abba gida gida ya bayyana dalilin da yasa yake rusau. Zaku iya Jin Cikekken Bayanin ta haryar danna hoton bidiyo dake kasa  PLAY ▶️ Yanzu-yanzu: Gwamna Ganduje ya yiwa Abba Gida-gida fatan Alheri, amma ya ce za su haɗu a Kotu Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa zaɓaɓɓan Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif fatan gudanar da Gwamnati yadda ya kamata. Gwamna Ganduje ya bayyana hakan a yau Asabar bayan kammala Addu’ar neman zaman lafiya da ci gaban jihar Kano da kuma yiwa shugaban zaɓaɓɓen Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunubu, Addu’ar fara mulki cikin nasara a wani ɓangare na tayashi murnar cika shekaru saba’in da ɗaya a Duniya. Bayan kammala taron Addu’ar a ɗakin taro na Africa house dake Gidan Gwamnati. A jawabinsa cikin harshen turanci Gwamna Ganduje ya ce nasarar da Engr. Abba Kabir Yusif ya samu

Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….

Image
 Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….     KALLI VIDEO 👇 Adam a zango

Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha…..

Image
 Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha…..     KALLI VIDEO 👇 👇👇👇👇👇 https://youtu.be/i0-YbVWRTDI Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha….

Wai ina hukumar hisbah ne Wasu mata sun shirya tsaf dan Auren junan su…

Image
  mata sun shirya tsaf dan Auren junan su, Wasu mata su ukku kenan da wata majiya ta tabbatar mana cewa suna gabda auren junasu. Haka kuma majiyar ta kara da cewa suna yawan yin shigar musulmai amma ba musulmai bane, kuma ba harshen hausane a bakinsu ba. Saidai majiyar data bamu ruhoton tsawon awa ukku muna kiran number amma bata shiga. Kuma muntura sako watsapp haryanzu ba,a bude ba.   Idan mungama tattara cikakken ruhotonsu da asalinsu zamu wallafa maku. Yanzu dai a fara shire saboda sako yaje har yankinsu domin samun cikakken bayani akansu.

Yawanci ciko muke, jaruma Aisha Humaira ta tonawa yan Uwan ta asiri Cikon mazaunai da nonuwa

Image
  hakan…… ::::::::::::::::::::::~~~~~●~~~~~:::::::::::::::::: SHIN TAYA SUKA CIMU DA YAKIN ?? Anci mu da yaki ne ta hanyar kafofin internet da social media dake yaďa batsa da alfasha barkatai a waya📲 da mutum zai hau internet ya danna ya shiga shafin da duk yakeso ya kalla ko takalli duk irin abunda takeso na jima’i da rashin kyautawa, wanda kaso mafi yawa sun bude ido dasu ayau har kuwa da masu aure cikin masu bibiyar irin wadannan shafuka wanda hakan ya canza tunanin alumma daga fuskantar gaskiya zuwa karya. Sannan kuma uwa uba ga group-group na batsa a social media da haka kurum yaro ko yarinya zasu zauna su tsara batsa zallah sui posting kaga wacce ko aure batai ba amma ta zage tana bayanin yadda ake kwanciya… ko kuma bayani yadda kaza ya kasance tsakanin wane da budurwarsa wance haka kurum kirkirarrun labarai na banza da wofi da mutum me cikakken hankali bazai dauka ba….. ~~~~~~~~~~~~●●●~~~~~~~~~~~ Toh amma kasan dake kwakwalwa wawuyace, sannan wasu tunaninsu bai wuce saman gashi

Tir Kashi da ace irin wannan hukuncin akeyiwa kwartaye da tuni yanzu sun qare, shiga ku kalli Bidiyon…

Image
  4. Aikin tiyata (breast enhancement surgery): wannan yana nufin yanka nono a cikin dakin tiyata domin a rage yawan kitsen da yake cikinsa, ko kuma ayi dashen wata jaka a nonon wacce take dauke da ruwa mai kauri (cohesive gel implants) Jakar ce zata baiwa nono siffar tsayuwa kyam kamar na budurwa. Anfi yin wannan tiyatar a kasashen waje, kuma tana da hadarin haddasa cutar daji (cancer), sa’annan ga tsada. 5. Haska nono da na’ura (laser treatment breast lift): ana yin amfani da hasken radiation domin a kone kwayoyin halittar nono matattu (dead skin cells of the breast), domin matattun cells din ne sukan sanya fatar nono ta yankwane, sai ya zube.  

My picture new update khadejatou

Image
  Yadda Zakayi Hadin Ganyen Kuka Domin Karin Kuzari Wajen Jima’i Da Iyalinka Yan uwa da suka dade suna bin mu a wannan  kafa mai Albarka sunsan bayani akan wannan hadin domin kowa kun taba bayani akan sa. Kuma abinda yasa muka sake kawowa shine saboda sauran yan uwa suma su amfana kuma fa’idar taba da karfin gaske da kuma tasiri wajen karawa namiji karfi da kuzari. Kuma fa’ida ce da yan uwa da dama suka jarraba kuma suka ga dacewar ta,tana hana idan kayi inzali gaban ka yayi saurin kwanciya kuma tana maganin saurarin kawowa. Abubuwan da suka nema Sune: 1. Ganyen kuka 2. Citta. 3. Tafarnuwa 4. Kanunfari 5. Masoro Yadda zaka hada su Da farko ganyen kuka kamar guda 5 a shanya a inuwa bayan ya bushe zaa samu garin citta rabin chokali garin kanunfari rabin chokali garin Tafarnuwa rabin chokali garin masoro chokali Zaa hade su waje daya a dake su sosai saia rika diban rabin karamin chokali ana Zubawa a ruwan shayi ba madara asha da safe asha da dare minti 40 kafin a kusanci iyali. Zaa haka n

Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah

Image
Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah Idan kina so har ki tsufa Mijin ki yana jin dadin matsa nonon ki, kalli video domin ganin yadda ake Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam: Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da Carotenoids. A sakamakon wannan sunadarai da karas ya kunsa, ga cututtuka takwas da yake kawarwa: 1. Taimakawa wurin kiyaye kamuwa da ciwon daji (kansa): Karas na dauke da sinadarai masu yawa da masana ke kira ‘Phytochemicals’ da ke yaki da cutan daji. Wasu daga cikin sinadaren sun hada da beta-carotene da sauransu. Wadannan sinadaren na karfafa garkuwar jiki Masana sun kuma gano karas na iya maganin Leukemia da kare yiwuwar kamuwa da ciwon daji na baki. 2. Inganta Lafiyar Ido Sinadarin Vitamin A yana taimakawa idanu su rika gani tangaran kuma karas na dauk

Yadda ake gudanar da abubuwan daren farko tsakanin Ango da Amarya wajan gamsar da juna

Image
  Bayan sallar ishai da wuri ango Ahmad ya koma gida, daga nan suka shiga daki, daga nan kuma ango ya kulle daki yayin da Amarya mai suna Hafsat kuwa tana zaune akan gado kanta lullube da kyalle. Daga nan kuma Ango ya karaso gareta ya yaye mayafi, aikuwa amarya ta dago fuska da murmushin ta, bisa mamaki sai taga ango ya turbune fuska, hankalinta bai tashi ba sai data ga ya zaro bel dinsa yana nannadewa a hannu, take kanta ya kulle dan bata san miye manufarsa ba. Kan kace me ango ya hau amarya da duka yana zaneta da bel tun tana ihu harta rasa bakin kuka, jim kadan jikinta duk ya tattashi amarya sai sheshshekar kuka. Bayan nan kuma ango ya daura ruwan zafi yayi mata treatment,sai abin ya bata mamaki ganin ya daketa da hannunsa kuma yana jinyarta. Bayan ta warke ne kuma ta tambayesa meyasa yaimata dan banzan duka haka a darensu na farko? Ahmada yace: “badon komai na zaneki ba illa wahalar dani da kikayi lokacin da na nemi soyayyarki, na kasa hakura hakan yasa na rama da duka” HAHAHA MIYE

Siffofin Cikakkiyar Mace Wacce Ke Iya Kula Da Mijinta - Android Pols

Image
  1. itace matar dake kula da damuwar mijinta. 2. itace matar dake rufawa mijinta asiri. 3. itace mai tsaftace gidanta a koda yaushe. 4. itace mai tattalin mijinta da yi masa girki kala-kala. 5. itace mai taimaka masa lokacin da bashi dashi. 6. itace mai kula da yayansa ko ba nata bane tare da danginsa. 7. itace mai gyara jikinta tare da kwalliya don burge maigida.

Kalu innalillahi karshen duniya mujin harija ko iskanci ta nemi hakkinta a gaban surukin ta…

Image
  Kalu innalillahi karshen duniya mujin harija ko iskanci ta nemi hakkinta a gaban surukin Kalu innalillahi karshen duniya mujin harija ko iskanci ta nemi hakkinta a gaban surukin ta……   mujin harija ko iskanci ta nemi hakkinta a gaban surukin ta

Kalu innalillahi karshen duniya kalli video yadda wani saurayi yake lalata da budurwa….

Image
 Kalu innalillahi karshen duniya kalli video yadda wani saurayi yake lalata da budurwa….     KALLI VIDEO 👇👇     Kalu innalillahi karshen duniya kalli video yadda wani saurayi yake lalata da budurwa….

Hira Da Ali Nuhu | Wazai Baka Bayan Annabi | Dr Idriss Hadiza Gabon | Gabon’s Room | Tallk show….

Image
  Hira Da Ali Nuhu | Wazai Baka Bayan Annabi | Dr Idriss Hadiza Gabon | Gabon’s Room | Tallk show….     KALLI VIDEO 👇     Hira Da Ali Nuhu | Wazai Baka Bayan Annabi | Dr Idriss Hadiza Gabon | Gabon’s Room | Tallk show….

Shirin bayar da bashin karatu ga ɗalibai ba mai ɗorewa ba ne - ASUU

Image
  Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya sauya dokar ba da bashin karatu ga dalibai da ya amince da ita, zuwa tallafin karatu domin bai wa ɗalibai masu ƙaramin ƙarfi damar samun ilmi mai zurfi. A wata hira da da gidan Talbijin na Channels ranar Lahadi, shugaban ASUU ya ce bashin karatun ba abu ne mai yiwu ba. A cewarsa, bayar da bashi don yin karatu "ba zai dore ba". Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce, “tunanin bayar da bashin karatu ga dalibai ya zo ne a 1972 kuma yana cikin harkokin bankuna da aka kafa". Ya yi iƙirarin cewa mutanen da suka karɓi bashin, ba su taɓa biya ba, kuna iya zuwa ku bincika. A shekarar 1994 ko 1993, sojoji sun kafa dokar soja mai lamba inbda suka kafa hukumar bayar da bashi ga ɗalibai. Sai Majalisar dokoki ta daidaita ta a shekara ta 2004 kuma a cikin shekara ɗaya, ta wargaje. Kuɗaɗen suka bace. Muna so mu ga yadda wannan zai bambanta". A cewarsa, akwai dalibai sama da miliyan daya a jami’o’in gwamnatin Na