Yadda ake gudanar da abubuwan daren farko tsakanin Ango da Amarya wajan gamsar da juna

 



Bayan sallar ishai da wuri ango Ahmad

ya koma gida, daga nan suka shiga daki,

daga nan kuma ango ya kulle daki yayin da Amarya mai suna Hafsat kuwa tana zaune akan gado kanta lullube da kyalle.


Daga nan kuma Ango ya karaso gareta

ya yaye mayafi, aikuwa amarya ta dago fuska da murmushin ta, bisa mamaki sai taga ango ya turbune fuska, hankalinta bai tashi ba sai data ga ya zaro bel dinsa yana nannadewa a hannu, take kanta ya kulle dan bata san miye manufarsa ba.


Kan kace me ango ya hau amarya da duka yana zaneta da bel tun tana ihu harta rasa bakin kuka, jim kadan jikinta duk ya tattashi amarya sai sheshshekar kuka.


Bayan nan kuma ango ya daura ruwan zafi yayi mata treatment,sai abin ya bata mamaki ganin ya daketa da hannunsa kuma yana jinyarta.


Bayan ta warke ne kuma ta tambayesa meyasa yaimata dan banzan duka haka a darensu na farko?


Ahmada yace: “badon komai na zaneki ba illa wahalar dani da kikayi lokacin da na nemi soyayyarki, na kasa hakura hakan yasa na rama da duka” HAHAHA MIYE LAIFIN ANGO.


Comments