Tir Kashi da ace irin wannan hukuncin akeyiwa kwartaye da tuni yanzu sun qare, shiga ku kalli Bidiyon…

 



4. Aikin tiyata (breast enhancement surgery): wannan yana nufin yanka nono a cikin dakin tiyata domin a rage yawan kitsen da yake cikinsa, ko kuma ayi dashen wata jaka a nonon wacce take dauke da ruwa mai kauri (cohesive gel implants) Jakar ce zata baiwa nono siffar tsayuwa kyam kamar na budurwa.


Anfi yin wannan tiyatar a kasashen waje, kuma tana da hadarin haddasa cutar daji (cancer), sa’annan ga tsada.


5. Haska nono da na’ura (laser treatment breast lift): ana yin amfani da hasken radiation domin a kone kwayoyin halittar nono matattu (dead skin cells of the breast), domin matattun cells din ne sukan sanya fatar nono ta yankwane, sai ya zube.


 

Comments