Posts

Wasu abubuwan da ma’aurata zasu kiyaye a zamantakewar auren su domin biyawa juna ko wace bukata a gado

Image
  Daga cikin matsalolin da ma’aurata ke fuskanta shine Munana zato da ma juna Kudin goro, tabbas akwai qarancin kyautata zato a tsakanin ma’aurata da dama. Gefen maza:- duk abunda matar su tayi dan ta burge su, ko dan qara armashin soyayya da zamantakewar su, sai mijin ya dauka zata cutar dashi, abun anunsa take so kawai, zata mallake shi, zata damfare shi, ko tana neman wani abuU a wajen sa ne. Ko duk abunda tayi bata da hankali ko tunani mai kyau, ko…ko. Gefen Mata :- duk abunda namiji ya yi sai sun dangantashi da cin amana, “namiji ba dan goyo bane” rashin kyautatawa ba’a iyan ma namiji da dai sauransu. Wannan dabľ’a na “wasu” ma’auratan yana da nasaba da yanayin al’ada, inda suka fito, qarancin wayewa, ilimin addini, zamani dana zamantakewa. Wannan ya hana ma’aurata da dama jin dadin juna domin su ba haka suke ba alhali abokan zaman su haka suka dauke su. Matuqar zamu cigaba da munana zato ga juna, bazamu nemi ilimin daya dace wajen sanin juna ba, tabbas zaiyi wuya wasun mu su ji d

Tirkashi! Ashe wannan Dalilin ne Yasaka Abba Gida Gida yake Rusa dukkan Ayyukan da Ganduje yayi

Image
   wannan Dalilin ne Yasaka Abba Gida Gida yake Rusa dukkan Ayyukan da Ganduje yayi. Yanzu-yanzu: Gwamna Ganduje ya yiwa Abba Gida-gida fatan Alheri, amma ya ce za su haɗu a Kotu Haka zalika Abba gida gida ya bayyana dalilin da yasa yake rusau. Zaku iya Jin Cikekken Bayanin ta haryar danna hoton bidiyo dake kasa  PLAY ▶️ Yanzu-yanzu: Gwamna Ganduje ya yiwa Abba Gida-gida fatan Alheri, amma ya ce za su haɗu a Kotu Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa zaɓaɓɓan Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif fatan gudanar da Gwamnati yadda ya kamata. Gwamna Ganduje ya bayyana hakan a yau Asabar bayan kammala Addu’ar neman zaman lafiya da ci gaban jihar Kano da kuma yiwa shugaban zaɓaɓɓen Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunubu, Addu’ar fara mulki cikin nasara a wani ɓangare na tayashi murnar cika shekaru saba’in da ɗaya a Duniya. Bayan kammala taron Addu’ar a ɗakin taro na Africa house dake Gidan Gwamnati. A jawabinsa cikin harshen turanci Gwamna Ganduje ya ce nasarar da Engr. Abba Kabir Yusif ya samu

Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….

Image
 Bincike ya nuna Adam A Zango da Hamisu Breaker Basu Taba Zuwa Aikin Hajji Ba Duniyar Kannywood….     KALLI VIDEO 👇 Adam a zango

Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha…..

Image
 Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha…..     KALLI VIDEO 👇 👇👇👇👇👇 https://youtu.be/i0-YbVWRTDI Banbancin Cin durin Lukuta Da Siririya mace A Gurin Saduwa. Tareda Aisha….

Wai ina hukumar hisbah ne Wasu mata sun shirya tsaf dan Auren junan su…

Image
  mata sun shirya tsaf dan Auren junan su, Wasu mata su ukku kenan da wata majiya ta tabbatar mana cewa suna gabda auren junasu. Haka kuma majiyar ta kara da cewa suna yawan yin shigar musulmai amma ba musulmai bane, kuma ba harshen hausane a bakinsu ba. Saidai majiyar data bamu ruhoton tsawon awa ukku muna kiran number amma bata shiga. Kuma muntura sako watsapp haryanzu ba,a bude ba.   Idan mungama tattara cikakken ruhotonsu da asalinsu zamu wallafa maku. Yanzu dai a fara shire saboda sako yaje har yankinsu domin samun cikakken bayani akansu.

Yawanci ciko muke, jaruma Aisha Humaira ta tonawa yan Uwan ta asiri Cikon mazaunai da nonuwa

Image
  hakan…… ::::::::::::::::::::::~~~~~●~~~~~:::::::::::::::::: SHIN TAYA SUKA CIMU DA YAKIN ?? Anci mu da yaki ne ta hanyar kafofin internet da social media dake yaďa batsa da alfasha barkatai a waya📲 da mutum zai hau internet ya danna ya shiga shafin da duk yakeso ya kalla ko takalli duk irin abunda takeso na jima’i da rashin kyautawa, wanda kaso mafi yawa sun bude ido dasu ayau har kuwa da masu aure cikin masu bibiyar irin wadannan shafuka wanda hakan ya canza tunanin alumma daga fuskantar gaskiya zuwa karya. Sannan kuma uwa uba ga group-group na batsa a social media da haka kurum yaro ko yarinya zasu zauna su tsara batsa zallah sui posting kaga wacce ko aure batai ba amma ta zage tana bayanin yadda ake kwanciya… ko kuma bayani yadda kaza ya kasance tsakanin wane da budurwarsa wance haka kurum kirkirarrun labarai na banza da wofi da mutum me cikakken hankali bazai dauka ba….. ~~~~~~~~~~~~●●●~~~~~~~~~~~ Toh amma kasan dake kwakwalwa wawuyace, sannan wasu tunaninsu bai wuce saman gashi